Rikicin Siyasa: An Kashe Mutane Huɗu Ciki Har da Jami’an Tsaro a Ribas
Rikicin Siyasa: An Kashe Mutane Huɗu Ciki Har da Jami'an Tsaro a Ribas
An kashe aƙalla mutum biyu a jihar Ribas da ke kudu maso kudancin Najeriya lokacin da wasu matasa suka mamaye gine-gine hedikwatar ƙananan hukumomi da dama, bayan...
Shugaba Tinubu da Mataimakinsa za su Fara Biyan Haraji a Filin Jirgin Sama
Shugaba Tinubu da Mataimakinsa za su Fara Biyan Haraji a Filin Jirgin Sama
Yayin da ake korafe-korafen kan ƙaƙaba haraji da gwamnatin Bola Tinubu ke yi, shugaban bai ware kansa ba a lamarin.
Tinubu ya soke dokar da ta hana shi...
Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina – Bello El-Rufai
Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina - Bello El-Rufai
Bello El-Rufai ya bayyana cewa babu hannunsa ko kaɗan a raba kwangiloli a tsohuwar gwamnatin Kaduna karkashin mahaifinsa.
Ɗan majalisar tarayya ya ce tsohon gwamna, Malam Nasir El-Rufai...
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ali Ndume ya caccaki hukumar Alhazai kan karin kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2024 da muke ciki.
Ndume ya ce karin kudin a wannan hali rashin adalci ne musamman...
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shinkafa
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shikafa
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya rage kaso 50 cikin 100 a farashin shinkafa domin ragewa al'ummar jihar wahalhalun tsadar rayuwa.
Ya ce gwamnatinsa za ta sayar da...
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin Arewa Sun Soki Majalisa Kan Dakatar da Abdul Ningi
Kungiyoyin da ke magana da masu rajin kare Arewacin Najeriya suna tare da Sanatan Bauchi ta tsakiya, Abdul Ningi.
An dakatar da ‘dan siyasar daga majalisar dattawa bayan ikirarin an yi...
Jami’an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra
Jami'an Tsaro Sun Kama Gungun Miyagu a Jihar Anambra
Jami'an ƴan sanda sun kama wani gungun masu aikata miyagun laifuka a ƙaramar hukumar Idemili ta Kudu a jihar Anambra.
Ƴan sandan na rangadi ne tare da ƴan sintiri lokacin da suka...
Majalisar Dattijan Najeriya ta Dakatar da Sanata Abdul Ningi
Majalisar Dattijan Najeriya ta Dakatar da Sanata Abdul Ningi
Majalisar Dattijan Najeriya ta dakatar da sanata mai wakiltar mazaɓar Bauchi ta tsakiya, Sanata Abdul Ningi daga majalisar na tsawon wata uku bayan zargin shi da furta kalaman da ake ganin...
Firaiministan Haita ya yi Murabus
Firaiministan Haita ya yi Murabus
Firaiministan Haiti, Ariel Henry ya yi murabus sakamakon matsin lamba na kwanaki da kuma karuwar tashin hankali a kasar.
Hakan na zuwa bayan da shugabannin ƙasashen yankin Karibiyan suka gana a Jamaica domin tattauna halin da...
Cushe a Kasafin Kudi: Sanata Adeola ya Soki Kalaman Sanata Ningi
Cushe a Kasafin Kudi: Sen.Adeola ya Soki Kalaman Sen.Ningi
Hayaniya ta kaure a zauren Majalisar Dattijai yayin da sanatoci ke muhawara kan zargin cushe a cikin kasafin kuɗin ƙasar, wanda shugaban ƙungiyar sanatocin arewa, Abdul Ningi ya yi a wata...