Ricikin Rasha da Ukraine: Kamfanin Barasa na Heineken ya Fice Daga Rasha
Ricikin Rasha da Ukraine: Kamfanin Barasa na Heineken ya Fice Daga Rasha
Kamfanin da ke samar da barasa na Heineken ya ce ya fice daga Rasha.
Kamfanin ya kasance na baya baya bayan nan daga cikin jerin kamfanonin kasashen Yamma da...
Corona: Yaduwar Cutar ta sa an Sake Kulle Birnin Shanghai na Kasar China
Corona: Yaduwar Cutar ta sa an Sake Kulle Birnin Shanghai na Kasar China
Dokar yaki da cutar corona a babban birni mafi hada-hadar kasuwanci a duniya wato Shanghai da ke China.
An sanar cewa rabin mazauna birnin da ke yammaci su...
Ukraine ta Bayyana Cewa Babu Wani Tsari na Kwashe Fararen-Hula Daga Kasar a Yau
Ukraine ta Bayyana Cewa Babu Wani Tsari na Kwashe Fararen-Hula Daga Kasar a Yau
Mataimakiyar firaiministan Ukraine ta ce babu wani shiri na bude kafofin ficewa daga kasar domin kwashe fararen-hular da suka makale a biranen kasar a yau.
Iryna Vereshchuk...
Safarar Miyagun Kwayoyi: Ma’aikatan Gidan Gyaran Hali Sun Isa Kotu Domin Tafiya da Abba...
Safarar Miyagun Kwayoyi: Ma'aikatan Gidan Gyaran Hali Sun Isa Kotu Domin Tafiya da Abba Kyari
Labarin da ke iso mu yanzun nan ya bayyana cewa, tuni ma’aikatan gidan gyaran hali na Kuje suka isa babban kotun tarayya, inda ake sauraraan...
Kotu a Babban Birnin Tarayya ta Gamsu da Nuna Adawa da ba da Belin...
Kotu a Babban Birnin Tarayya ta Gamsu da Nuna Adawa da ba da Belin Abba Kyari
Wata kotu a babban birnin tarayya ta yi zama, ta duba yiwuwar ba da belin DCP Abba Kyari da ake zargi da harkallar kwayoyi.
Kotun...
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Hedkwatar ‘Yan Sanda a Jahar Imo
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Hedkwatar 'Yan Sanda a Jahar Imo
Yan bindiga sun kai mummunan hari wata Hedkwatar yan sanda a Imo, mutane yankin sun tsorata sun yi takan su.
Wani mazaunin yankin ya ce Artabun da aka yi tsakankin...
Tsohuwar Ministar Buhari ta Bayyana Yadda ta Ci gaba da Rayuwa Bayan Badakatar kwalin...
Tsohuwar Ministar Buhari ta Bayyana Yadda ta Ci gaba da Rayuwa Bayan Badakatar kwalin NYSC
Kemi Adeosun ta bayyana irin halin da ta riski kanta a ciki bayan badakatar satifiket dinta.
Tsohuwar ministar ta bayyana cewa bayan afkuwar lamarin ta kan...
Gwamnatin Taliban ta Haramta Cuɗanyar Mata da Maza a Wuraren Shakatawa a Kabul
Gwamnatin Taliban ta Haramta Cuɗanyar Mata da Maza a Wuraren Shakatawa a Kabul
Gwamnatin Taliban a Afghanistan ta ce daga yanzu maza da mata ba za su tafi wuraren shakatawa ba lokaci guda a Kabul.
Sanarwar da gwamnatin ta fitar ta...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojojin Nijar 6
'Yan Bindiga Sun Hallaka Sojojin Nijar 6
An kashe sojojin Nijar shida wani hari da ƴan bindiga suka kai kudu maso yammacin ƙasar, kusa da iyaka da Burkina Faso, kamar yadda ma’aikatar tsaron kasar ta sanar ranar Asabar.
Harin wanda aka...
Shugaban Ukraine ya Sake Kira ga Gwamnatocin ƙasashen Yammaci da su ba Shi Makamai
Shugaban Ukraine ya Sake Kira ga Gwamnatocin ƙasashen Yammaci da su ba Shi Makamai
Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky ya yi kira ga gwamnatocin ƙasashen yammaci su ba shi jirage da tankokin yaƙi da makaman kakkabo makami mai linzami.
A jawabin da...












