Home Taska Page 197

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kungiyar SERAP ta Bukaci da a Dakatar da Katse Hanyoyin Sadarwa na Jahar Zamfara...

0
Kungiyar SERAP ta Bukaci da a Dakatar da Katse Hanyoyin Sadarwa na Jahar Zamfara da Katsina   Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban ƙasa Buhari ya gaggauta dakatar da matakin datse sabis a Zamfara da Katsina. A cewar kungiyar wannan matakin ya kara...

Sheikh Kabiru Gombe ya Yafewa Muaz Magaji Kan Kalaman da ya yi a Shafinsa...

0
Sheikh Kabiru Gombe ya Yafewa Muaz Magaji Kan Kalaman da ya yi a Shafinsa na Facebook   Bayan bada hakuri a Facebook, Muaz Magaji yayi takakkiya zuwa wajen Kabiru Gombe. Malamin yace ya yafe masa kuma yayi kira ga jama'a su yafe...

Hukumar NECO ta Bayyana Jahohin da Aka fi Yin Magudin Jarabawar

0
Hukumar NECO ta Bayyana Jahohin da Aka fi Yin  Magudin Jarabawar   Jahar Kano, Bauchi da Bauchi sun fito zakaru cikin jahohin da ake mugun magudin jarabawa. Daliban sakandare na zana jarabawar NECO kowace shekara don kammala karatunsu. Shugaban NECO ya gabatar da...

‘Yan Sandan Jahar Katsina Sun Kama ‘Dalibin Jami’a da ya yi Garkuwa da ‘Dan...

0
'Yan Sandan Jahar Katsina Sun Kama 'Dalibin Jami'a da ya yi Garkuwa da 'Dan Uwansa Mai Shekaru 5   Matasa biyu sun shiga hannun hukumar kan garkuwa da karamin yaro. Hukumar yan sanda ta bayyanasu gaban manema labarai a Katsina. Har yanzu matsalar...

Jahar Eikiti Zata Nada Shugaban Majalissar Dattawa, Ahmed Lawan da Fitattun ‘Yan Najeriya 6...

0
Jahar Eikiti Zata Nada Shugaban Majalissar Dattawa, Ahmed Lawan da Fitattun 'Yan Najeriya 6 Saurautar Iyin-Ekiti   Za a nadawa Ahmad Lawan sarautar Iyin-Ekiti, a karamar hukumar Irepodun/Ifelodun. An bayar da rahoton cewa za a nada masa masarautar ne bisa ga irin...

‘Yan Siyasa Sun Kashe ‘Yan Najeriya da Basu ji ba Basu Gani ba fiye...

0
'Yan Siyasa Sun Kashe 'Yan Najeriya da Basu ji ba Basu Gani ba fiye da 'Yan Fashin - Sheikh Gumi   Shahararren malamin addinin Musulunci da ke zaune a Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi karin haske kan tattaunawar da ya...

 Idris Jere ya Zama Sabon Mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da...

0
 Idris Jere ya Zama Sabon Mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice   Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya, Muhammad Babandede, ya yi ritaya bayan ya shafe shekaru 36 yana aiki. Zuwa lokacin da...

‘Yan Fashin Dajin Zamfara Sun Fara Bukatar Kayan Abinci a Madadin Kudin Fansa

0
'Yan Fashin Dajin Zamfara Sun Fara Bukatar Kayan Abinci a Madadin Kudin Fansa   'Yan fashin daji a jahohin arewa maso yamma sun fara shiga mawuyacin hali tun bayan rufe kasuwanni. Sun fara bukatar buhunan shinkafa, kwalayen taliya da na ruwan lemo...

Sojojin Najeriya Sun Kama Babban Kwamandan Boko Haram, Yawi Modu

0
Sojojin Najeriya Sun Kama Babban Kwamandan Boko Haram, Yawi Modu   Rundunar sojojin Najeriya ta ce ta kama wani babban kwamandan Boko Haram da ake kira Yawi Modu, wanda a kwanan nan ta ce tana nema ruwa a jallo. Cikin wata sanarwa...

‘Yan Sandan Jahar Edo Sun Tsinci Gawar Budurwa a Motar Basarake

0
'Yan Sandan Jahar Edo Sun Tsinci Gawar Budurwa a Motar Basarake   Jami'an 'yan sanda a jahar Edo sun gano gawar wata budurwa mai shekaru 27 cikin motar wani basarake a jahar. 'Yan uwan marigayiyar sun tafi asibitin inda suka rika kuka...
- Advertisement -
Latest News
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21