Hana Fita: Gwamnatin Jahar Plateau ta Sassauta Dokar Tare da Janye Dokar Hana Tuka...
Hana Fita: Gwamnatin Jahar Plateau ta Sassauta Dokar Tare da Janye Dokar Hana Tuka Keke NAPEP
Gwamnatin Filato ta janye dokar hana tuka Keke NAPEP a garin Jos da kewaye tare da sassauta dokar hana zirga-zirga, a Karamar Hukumar Jos...
‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Banga 5 a Hanyar Birnin Gwari Dake Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Banga 5 a Hanyar Birnin Gwari Dake Jahar Kaduna
'Yan bindiga sun kai wa wasu 'yan banga farmaki inda suka kashe mutum biyar a hanyar Birnin Gwari da ke jahar Kaduna.
Lamarin ya afku ne a...
‘Yan Fashin Daji da Aka Kora Daga Jahar Zamfara Sun Kai Hari Sokoto
'Yan Fashin Daji da Aka Kora Daga Jahar Zamfara Sun Kai Hari Sokoto
Rahotanni daga Sokoto da ke arewacin Najeriya sun ce wasu mahara da ake zaton ƴan fashin dajin da jami'an tsaro suke yi wa luguden wuta ne a...
NARD: Ba Zamu Janye Yajin Aiki ba Har Sai Mun Samu Tabbaci Mai Karfi...
NARD: Ba Zamu Janye Yajin Aiki ba Har Sai Mun Samu Tabbaci Mai Karfi Daga Osinbajo - Likitoci
Kungiyar likitoci mazauna kasa sun bayyana cewa, sun yi imanin Osinbajo zai magance damuwarsu.
Sun bayyana haka ne bayan ganawa da suka yi...
‘Yan Bindiga 50 Sun Mutu: Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya ya Kona Sansanin ‘Yan...
'Yan Bindiga 50 Sun Mutu: Jirgin Yakin Sojojin Saman Najeriya ya Kona Sansanin 'Yan Bindiga a Dajin Kawara Dake Kaduna
Jirgin yakin dakarun sojojin Najeriya na sama ya ragargaji wani sansanin kuma ma'adanar 'yan bindiga a dajin Kawara, jahar Kaduna.
Jirgin...
Kutsen DSS a Gidan Igboho: Kotun Jahar Ibadan ta Yarda da Bidiyoyin Shaida da...
Kutsen DSS a Gidan Igboho: Kotun Jahar Ibadan ta Yarda da Bidiyoyin Shaida da Aka Mika Gaban ta
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Ibadan ta aminta da bidiyoyin da lauyan Igboho ya mika na kutsen DSS a...
Baɗala: Jami’ar Obafemi Awolowo ta Sallami Lakcara Mai Koyar da Turanci a Jami’ar
Baɗala: Jami'ar Obafemi Awolowo ta Sallami Lakcara Mai Koyar da Turanci a Jami'ar
Jami'ar Obafemi Awolowo University, da ke Ile-Ife ta sallami wani lakcara mai suna Dr Adebayo Mosobalaje.
An kore Dr Mosobalaje ne bayan samunsa da laifin badala da wata...
‘Yan Sandan Jahar Imo Sun Harbe Hatsabibin ‘Dan Fashi, Modukpe
'Yan Sandan Jahar Imo Sun Harbe Hatsabibin 'Dan Fashi, Modukpe
'Yan sanda sun kashe wasu hatsabiban yan fashi da makami biyu a jahar Imo.
'Yan sandan sun kai samame ne mabuyar Modukpe, suka halaka shi bayan musayar wuta.
'Yan sandan sun kuma...
Yadda Kudaden Intanet ke Zama Barazana ga Kasashe – Abdulrasheed Bawa
Yadda Kudaden Intanet ke Zama Barazana ga Kasashe - Abdulrasheed Bawa
Shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya bayyana yadda kudaden intanet ke zama barazana ga kasashe.
Ya bayyana cewa, ana amfani da Bircoin da Ethereum wajen biyan kudin fansar hare-haren yanar...
Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 25 a Jahar Ogun
Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 25 a Jahar Ogun
Cutar kwalara ta ɓarke a Ogun, inda aka tabbatar da ta kashe aƙalla mutum 25 a Magboro, karamar hukumar Obafemi-Owode a jahar.
Barkewar cutar ta shafi garuruwan Arepo, Akeran, Akintonde,...













