Home Taska Page 265

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta Gudanar da Faretin Bankwana ga AIG Bishi

0
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta Gudanar da Faretin Bankwana ga AIG Bishi Babban jami'in dan sanda, Omololu Bishi, mai mukamin AIG ya yi mutuwar bazata bayan kara masa girma. A ranar 18 ga watan Disamba, 2020, IGP Mohammed Adamu ya karawa...

Makiyaya Sun Aika Manoni Lahira a Jahar Osun

0
Makiyaya Sun Aika Manoni Lahira a Jahar Osun wasu makiyaya sun kashe wani manomi a garin Osun a ranar Talata 12 ga watan Janairu. Al'amarin ya faru ne a gonar manomin dake kauyen Boole. Sai da shanun makiyayan suka lalata amfanin gonar...

Makarantu Zasu Koma Karatu 18 ga Watan Janairu – Dakta Sani Aliyu

0
Makarantu Zasu Koma Karatu 18 ga Watan Janairu - Dakta Sani Aliyu Makarantu zasu koma karatu ranar 18 ga watan janairu. Shugaban kwamitin fadar shugaban kasa kan yaki da korona ne ya bayyana haka. Ya fadi hakan ne a wani shiri na...

Kungiyoyin Malaman Jami’a SSANU da NASU Suna Zanga-Zangar Lumana a Abuja

0
Kungiyoyin Malaman Jami'a SSANU da NASU Suna Zanga-Zangar Lumana a  Abuja Wasu kungiyoyin malaman jami'a sun fito zanga-zangar lumana a babban birnin tarayya Abuja. Kungiyoyin sun fito ne dan nuna kokensu dangane da tsarin IPPIS. Sun kuma bayyana kukansu na rashin biyan...

Yadda Kungiyar Maza Masu Rowa ta Bunkasa a Sauran Kasashen Afirka

0
Yadda Kungiyar Maza Masu Rowa ta Bunkasa a Sauran Kasashen Afirka Kungiyar samari masu masu matse aljihu ta fara bunkasa zuwa sauran kasashen Afirka. Wasu daga cikin kasashen da suka bude rassan kungiyar sun hada da Ghana, Liberia, Uganda, Malawi da...

Musayar Wuta: Dakarun Rundunar Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Biyar, Sun yi Ranshin Jami’i...

0
Musayar Wuta: Dakarun Rundunar Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga Biyar, Sun yi Ranshin Jami'i Daya a Katsina   An yi musayar wuta tsakanin 'yan bindiga da dakarun rundunar sojoji a kananan hukumomin jihar Katsina guda biyu. A yayin dukkan musayar wutar, dakarun...

Hukuncin Kisa: Kotun Sojoji ta Yankewa Sojan da Ya Kashe Kwamandansa

0
Hukuncin Kisa: Kotun Sojoji ta Yankewa Sojan da Ya Kashe Kwamandansa Kotun sojoji dake zamanta a Maiduguri, jahar Borno ta yankewa jami'in soja, Azunna Maduabuchi hukuncin kisa kan laifin kisan kwamandansa, Laftanal Babakaka Ngorji. Kotun ta yanke a kashe shi ta...

Daddy Hezekiah ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Cin Bashin Kasar Sin

0
Daddy Hezekiah ya yi Kira ga Gwamnatin Najeriya Kan Cin Bashin Kasar Sin Shugaban cocin Living Christ Mission Incorporated ya soki Gwamnatin APC Daddy Hezekiah ya ce karbo bashi daga hannun Gwamnatin Sin ya na da illa. Faston ya ce an murde...

Ba Daidai ba ne ASUU ta yi Ikirarin Cewa Babu Wasu Ka’idoji da za...

0
Ba Daidai ba ne ASUU ta yi Ikirarin Cewa Babu Wasu Ka'idoji da za a bi Wajen Bude Makarantu - Shugabannin Jami'o'i Wasu daga cikin shugabannin jami'o'i sun nuna rashin amicewarsu da maganar ASUU akan bude makarantu. Shugabannin sun bayyana shirinsu...

Karin Haske Kan Batun Sakin Mata a Wasan Kwaikwayo Daga Dakta Bashir Aliyu

0
Karin Haske Kan Batun Sakin Mata a Wasan Kwaikwayo Daga Dakta Bashir Aliyu Shahararren malamin addinin Musulunci, Dr Bashir Aliyu ya yi karin haske kan batun sakin mata a wasan kwaikwayo. Dr Bashir yace duk mutumin da ya furta saki ga...
- Advertisement -
Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga