Home Taska Page 315

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona

0
Jos: Matasan Sun yi Cincirindo Domin Diban Kayan Tallafin Korona Satan kayan tallafin Korona ya zama ruwan dare a jihohin Najeriya. Matasa a jihar Plateau sun shiga kwasan nasu rabon tun da an ki raba musu - Kayan abincin da ake...

Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai...

0
Daya Daga Matan Marigayi Ado Bayero: Bamu da Gidan Zama, an Hana mu Komai na Gado Daya daga cikin iyalan marigayi sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero, ta magantu. Hajiya Hauwa, wacce ta haifa masa 'yaya biyu ta bayyana irin halin kuncin...

Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars

0
Najeriya: Labaran ƙarya da aka Yaɗa kan Zanga-Zangar EndSars A farkon watan nan ne dai aka fara wata zanga-zanga a Najeriya inda matasan ƙasar suka yi kira da a rushe rundunar da ke yaƙi da fashi da makami ta SARS. Batun...

Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki ‘Yan Ta’addan da Suka Kai Hari

0
Borno: Dakarun Sojin Najeriya Sun Fatattaki 'Yan Ta'addan da Suka Kai Hari Rundunar Sojin Najeriya ta Army Super Camp sun mayar da harin da 'yan Boko Haram suka kai Ngamdu da ke karamar hukumar Kaga a jihar Borno. Sun samu nasarar...

Jami’an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara

0
Jami'an Tsaro na Kallo Mutane Suka Sace Tallafin COVID-19 a Kwara Wani abun al'ajabi ya faru a ranar Juma'a, inda dandazon mutane suka balle babban dakin ajiyar kaya, suka kwashe kayan tallafin COVID-19 Babban abun mamakin shine, yadda mutanen suka yi...

Ogun: Bata Gari  sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya...

0
Ogun: Bata Gari  sun Kashe DCO Sun yi Awon Gaba da Makamai Kuma-DPO ya Bata Matasa masu zanga-zanga sun kashe DCO na ofishin 'yan sandan da ke Atan-Ota, DSP Augustine Ogbeche Matasan sun banka wa ofishin 'yan sandan wuta inda suka...
- Advertisement -
Latest News
Aƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar RibasTankar Gas ta yi Sanadiyya Mutuwar Mutane da Dama a AbujaJawabin Sabon Shugaban Rikon ƙwarya na Ribas Bayan Rantsar da ShiJerin Lokuta da Jihohin da aka Taba ƙaƙaba wa Dokar Ta-ɓaci a NajeriyaGomes ya yi Watsi da Tayin West Ham , Arsenal na Son KeanSojojin Najeriya Sun Ceto Mutane 101 Daga Hannun ƴan fashin Daji a Jihohi Biyu Shugaban Riƙon ƙwarya a Rivers ya isa Fadar Shugaban KasaKamfanin Matatar Man Dangote ta Dakatar da Siyar da Mai a NairaMatakin da Tinubu ya ɗauka a Rivers ci Zarafin Dimokraɗiyya ne - AtikuAyyana Dokar Ta-ɓacin a Rivers Abin Damuwa ne kan Makomar Jihar - Gwamnan BauchiDakatar da Fubara ya Saɓawa Tsarin Mulki - NBA