Home Taska Page 60

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Hukumar Alhazai ta Birnin Tarayya ta Sanar da Ranar Kammala Biyan Kuɗin Hajjin 2023

0
Hukumar Alhazai ta Birnin Tarayya ta Sanar da Ranar Kammala Biyan Kuɗin Hajjin 2023   Hukumar jindaɗin Alhazai ta birnin tarayya Abuja ta bayyana ranar kammala biyan kuɗin Hajjin bana. Hukumar tace saɓawa hakan ka iya janyowa maniyyata matsala wajen tafiya zuwa...

Ya Kamata Limamai da Fastoci su Daina Cusa wa Mabiya ƙiyayya – Alhaji Sa’ad...

0
Ya Kamata Limamai da Fastoci su Daina Cusa wa Mabiya ƙiyayya - Alhaji Sa'ad Abubakar III   Sarkin Musulmin Najeriya, Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce wasu ƴan barandan siyasa na barazana ga tarihin Najeriya da na al’ummarta. A cikin wani saƙon...

Rundunar Ƴan Sandan Jihar Zamfara sun Tarwatsa Ƴan Fashin Daji

0
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Zamfara sun Tarwatsa Ƴan Fashin Daji   Rundunar ƴan sanda a jihar Zamfara ta ce jami'anta sun tarwatsa wani yunƙurin ƴan bindiga na kai hari a wani ƙauye da ke yankin ƙaramar hukumar Tsafe. Haka nan jami'an sun...

An Saki Tsohon Mataimakin Gwamnan Nasarawa Bayan Garkuwa da Shi

0
An Saki Tsohon Mataimakin Gwamnan Nasarawa Bayan Garkuwa da Shi   Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sako tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa a Najeriya, Onje Gye-Wado, bayan sace shi da suka yi a ranar Juma'a. Mai magana...

Ƴan Bindiga sun Hallaka Ƴan Sanda Uku a Jihar Edo

0
Ƴan Bindiga sun Hallaka Ƴan Sanda Uku a Jihar Edo   A ranar Alhamis ne wasu ‘yan bindiga suka kashe jami’an ‘yan sanda uku da jikkata wani guda ɗaya a wani hari da suka kai a jihar Edo. Bayanai sun ce jami’an...

Ƴan Sanda da Masu Zanga-Zanga a Paris Sun yi Artabu

0
Ƴan Sanda da Masu Zanga-Zanga a Paris Sun yi Artabu An yi arangama tsakanin 'yan sanda da masu zanga zanga a Paris, a yayin zanga zangar nuna kin amincewa da kara shekaru riyata a kasar. Ɗaruruwan mutane ne suka bi titunan...

Mun Kashe Ƴan Boko Haram 48 – Rundunar Sojin Najeriya

0
Mun Kashe Ƴan Boko Haram 48 - Rundunar Sojin Najeriya   Rundunar sojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe mayaƙan Boko Haram 48, sannan wasu 974 sun ajiye makamai tare da miƙa wuya. Daraktan yaɗa labaran hedkwatar tsaron ƙasar, Manjo Janar...

Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa

0
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa   Wasu da ake zargin ƴan bindiga, sun yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, farfesa Onje Gye-Wado. Mai magana da yawun ƴan sandan jihar, DSP Ramhan Nansel, ya tabbatar...

Ƴan Bindiga sun Kashe Mutane 50 a Jihar Benue

0
Ƴan Bindiga sun Kashe Mutane 50 a Jihar Benue Rahotannin kafafen yaɗa lababru sun ce an gano akalla gawarwakin ƙauyawa 51 da aka kashe a unguwar Umogidi da ke Otukpo a jihar Benue bayan da wasu gungun 'yan bindiga suka...

Cire Tallafin Man Fetur zai Kara Jefa Talaka Cikin Matsi – Kungiyar Matasan Arewacin...

0
Cire Tallafin Man Fetur zai Kara Jefa Talaka Cikin Matsi - Kungiyar Matasan Arewacin Najeriya   Wata kungiyar matasan arewacin Najeriya ta ce ba zata amince da yunkurin cire tallafin man fetur ba. Kungiyar ta ce cire tallafin zai kara jefa talaka...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja