Hukumomin Saudiyya sun kai Samame Kasuwannin ƙasar Don Lura da Farashin Kayayyaki
Hukumomin Saudiyya sun kai Samame Kasuwannin ƙasar Don Lura da Farashin Kayayyaki
Ma'aikatar kasuwanci ta ƙasar Saudiyya ta ce ta tura tawagar masu sanya ido domin duba kasuwanni a biranen Makka da Madina don lura da farashin kayayyaki a cikin...
Mutane 25 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Bauchi
Mutane 25 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Bauchi
Haɗarin ya faru ne akan hanyar Hadeja-Potiskum ta zuwa ƙaramar hukumar Gamawa dake jihar Bauchi.
Direban motar ya rasa yadda zai sarrafa motar ne, wanda hakan yasa ya aukawa wasu mutane...
Hukumar NITDA ta Gabatar da Satifiket ga Matan da Suka Samu Horo Kan Fasahar...
Hukumar NITDA ta Gabatar da Satifiket ga Matan da Suka Samu Horo Kan Fasahar Zamani
Bikin rufe shirin Gina Mata kan Fasahar zamani wanda Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Kasa (NITDA) ta shirya tare da hadin gwiwar Bankin Duniya da...
Kotu ta yi Watsi da Buƙatar Abba Kyari
Kotu ta yi Watsi da Buƙatar Abba Kyari
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da buƙatar da tsohon shugaban sashen tattara bayanan sirri na rundunar 'yan sandan Najeriya Abba Kyari ya gabatar a gabanta, yana neman kotun...
Babbar Kotun a Lagos ta Soke Shari’ar Gwamnatin Najeriya Kan ƙwato Naira Tiriliyan 70
Babbar Kotun a Lagos ta Soke Shari'ar Gwamnatin Najeriya Kan ƙwato Naira Tiriliyan 70
Babbar kotun tarayya a Lagos ta soke wata shari'a da gwamnatin tarayyar Najeriya ke neman ƙwato wasu kuɗi naira tiriliyan 70 da take zargin na ajiye...
NLC za ta Rufe Dukkanin Ofisoshin Babban Bankin Najeriya Kan ƙarancin Takardun Naira
NLC za ta Rufe Dukkanin Ofisoshin Babban Bankin Najeriya Kan ƙarancin Takardun Naira
Ƙungiyar ƙwadago ta NLC a Najeriya ta umarci ma'aikata su fara zanga-zanga a dukkanin ofisoshin babban bankin ƙasar tun daga mako mai zuwa saboda ƙarancin takardun naira...
An kai wa Jami’an EFCC Hari a Kaduna
An kai wa Jami’an EFCC Hari a Kaduna
An kai wa jami’an EFCC hari a yayin da suke aikin sanya idanu a zaɓen da ake gudanarwa a na gwamnoni da ‘yan majalisun jihohi.
Cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a...
Ta da Hankali: Ƴan Sanda Sun Kama Shugaban Kano Line
Ta da Hankali: Ƴan Sanda Sun Kama Shugaban Kano Line
Rahotannin daga jihar Kano na cewa rundunar ƴan sanda jihar ta kama shugaban kamfanin sufuri na jihar Kano Line bisa zargin tayar da hatsaniya a lokacin zaɓe.
Rundunar ta wallafa a...
An Samu ƙarancin Masu Kaɗa ƙuri’a a Kaduna
An Samu ƙarancin Masu Kaɗa ƙuri'a a Kaduna
Rahotonni daga jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya sun ce an samu ƙarancin fitowar masu kaɗa ƙuri'a a zaɓen gwamna da na ƴan majalisar dokoki da ake gudanarwa a jihar.
Bayanai sun nuna...
ɓatagari Sun Tarwatsa Ma’aikatan Zaɓe da ‘Yan Jarida a kano
ɓatagari Sun Tarwatsa Ma'aikatan Zaɓe da 'Yan Jarida a kano
Rahotanni daga Kano a Najeriya sun bayyana cewa an samu wata hatsaniya a mazaɓar Ja'oji har wasu ma'aikatan zaɓe da ƴan jarida suka sha da ƙyar.
Wakilin BBC wanda ya kasance...













