Gwamnan Bauchi ya Kaɗa ƙuri’arsa
Gwamnan Bauchi ya Kaɗa ƙuri'arsa
Gwamnan jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya, kuma ɗan takarar gwaman jihar ƙarƙashin jam'iyyar PDP mai mulkin jihar ya kaɗa ƙuri'arsa.
Gwamna Bala Abdulƙadir Mohammed - wanda aka fi sani da Ƙauran Bauchi -...
Zaɓen Gwamna: Osinbajo Tare da Matarsa Sun Kaɗa ƙuri’unsu
Zaɓen Gwamna: Osinbajo Tare da Matarsa Sun Kaɗa ƙuri'unsu
Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo tare da mai ɗakinsa Mrs. Dolapo Osinbajo sun kaɗa ƙuri'unsu.
Mataimakin shugaban kasar tare da matarsa sun kaɗa ƙuri'un ne a zaɓen gwamna da na 'yan...
Sayen ƙuri’a’: NDLEA ta Kama Wakilan Jam’iyya da Katunan Cirar Kuɗi
Sayen ƙuri'a': NDLEA ta Kama Wakilan Jam'iyya da Katunan Cirar Kuɗi
Jami'an hukumar yaƙi da hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta kama wasu mutum huɗu da ɗaruruwan katunan cirar kuɗi domin sayen ƙuri'a a jihar Ogun...
Muhimmanci Zaɓen Gwamnonin Jihohi a Najeriya
Muhimmanci Zaɓen Gwamnonin Jihohi a Najeriya
Makonni bayan zaɓen shugaban ƙasa, al’ummar Najeriya na gudanar da zaɓen gwamnonin jihohi 28 na faɗin ƙasar.
Akwai kimanin ƴan takara 400 da ke takarar gwamna a jihohin daban-daban na Najeriya.
Jiha wani mataki ne na...
Tinubu ya Kaɗa ƙuri’arsa a Zaɓen gwamna a Legas
Tinubu ya Kaɗa ƙuri'arsa a Zaɓen gwamna a Legas
Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya kaɗa ƙuri'a a rumfarsa da ke birnin Legas a kudu maso yammacin Najeriya.
A wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya ce...
Gawuna ya Kaɗa ƙuri’arsa a Kano
Gawuna ya Kaɗa ƙuri'arsa a Kano
Dan takarar gwamnan jihar Kano na jam'iyyar APC Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya kaɗa ƙuri'ar a akwatinsa mai lamba 041 a mazabar Gawuna da ke ƙaramar hukumar Nasarawa ta jihar Kano.
Dakta Nasiru Yusuf Gawuna...
Zaɓen Gwamna: Shugaba Buhari ya Kaɗa ƙuri’arsa a Daura
Zaɓen Gwamna: Shugaba Buhari ya Kaɗa ƙuri'arsa a Daura
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaɗa ƙuri'a a mazaɓarsa da ke Daura ta jihar Katsina a zaɓen gwamna da na 'yan majalisar dokokin jiha da ke gudanar a ƙasar.
A ranar 25...
Hanga ya Karbi Shaidar Cin Zaɓen Sanatan Kano ta Tsakiya
Hanga ya Karbi Shaidar Cin Zaɓen Sanatan Kano ta Tsakiya
Sanata Rufa’i Sani Hanga ya tabbatar wa BBC cewar Hukumar zaɓen Najeriya (INEC) ta damƙa masa shaidar cin zaben sanatan mazaɓar Kano ta tsakiya.
A jiya Talata ne INEC ta bai...
Atiku da Jam’iyyarsa Sun Janye ƙarar Duba Kayan Zaɓe
Atiku da Jam'iyyarsa Sun Janye ƙarar Duba Kayan Zaɓe
Ɗan takarar shugaban ƙasa na babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya, PDP, wato Atiku Abubakar, shi da jam'iyyarsa sun janye sabuwar ƙarar da suka shigar ta neman tilasta wa hukumar zaɓe ba...
An Kai wa Dan Takarar Gwamnan Jihar Delta na jam’iyyar PDP Hari
An Kai wa Dan Takarar Gwamnan Jihar Delta na jam'iyyar PDP Hari
Dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a Jihar Delta ya sha da kyar a hannun yan bindigar da ke farautar rayuwarsa bayan da suka budewa tawagarsa wuta.
Daya daga...