Home Taska Page 53

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Lagos: Jami’an Hukumar DSS Sun yi wa Ofishin EFCC Dirar-Mikiya

0
Lagos: Jami’an Hukumar DSS Sun yi wa Ofishin EFCC  Dirar-Mikiya   Jami'an hukumar ƴan sandan ciki ta Najeriya DSS sun yi wa ofishin hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasar zagon-kasa a Lagos dirar-mikiya inda suka hana jami'an na...

Janye Tallafi: Fetur ya Haura N300 a Gidajen Mai

0
Janye Tallafi: Fetur ya Haura N300 a Gidajen Mai   Farashin man fetur ya fara lulawa sama tun kafin Bola Ahmed Tinubu ya shiga fadar Aso Rock. Jawabin sabon shugaban kasar Najeriya ya jawo wasu ‘yan kasuwa sun kara kudin mai da...

Gidauniyar AMG ta Ɗau Nauyin Karatun Gwarzuwar Alqur’ani, Aisha Abubakar har ta Gama Jami’a

0
Gidauniyar AMG ta Ɗau Nauyin Karatun Gwarzuwar Alqur’ani, Aisha Abubakar har ta Gama Jami’a   Daga Hannatu Sulaiman Abba AREWA AGENDA - Gidauniyar Aminu Magashi Garba ta ɗau nauyin karatun Aisha Abubakar wanda ta zo ta biyu a gasar karatun Al’kur’ani da...

Tabbas Ma’aikatan Lafiya Sun San Rashin Imanin ‘Yan Kwacen Waya

0
Tabbas Ma’aikatan Lafiya Sun San Rashin Imanin ‘Yan Kwacen Waya   Duk Wanda Ke Aiki a ‘Dakin Taimakon Gaggawa (Accident And Emergency) Zai Tabbatar Maka Cewa ‘Yan Kwacen Waya Ba Su Da Imani. Domin Ganin Yadda Yaran Su Ka Gama Nazartar...

Ku Aikata Wadannan Abubuwan Idan Sun Caka Muku Makami

0
Ku Aikata Wadannan Abubuwan Idan Sun Caka Muku Makami   1-Idan sun caka kuma sun zare a ko wanne ‘bangare ne a jikin bil’adama. Toh, ya zama wajibi ku yi gaggawar samun wani abu mai tsafta ku danne wajan domin sa...

Jihohin Arewa Maso Gabashin Najeriya da za su Samu Ruwan Sama Mai Karfin Gaske 

0
Jihohin Arewa Maso Gabashin Najeriya da za su Samu Ruwan Sama Mai Karfin Gaske    Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi gargadin samun ruwan sama mai karfi gaske da tsawa a wasu sassa na arewa maso gabashin Najeriya. Kakakin hukumar,...

Jirgin Ruwa ya Kife a Tekun Indiya ɗauke da Mutane 39

0
Jirgin Ruwa ya Kife a Tekun Indiya ɗauke da Mutane 39   Rahotanni da ke fitowa daga ƙasar China na nuna cewa wani jirgin ruwa na kamun kifi mai ɗauke da mutum 39 ya kife a tekun Indiya. Shugaba Xi Jinping ya...

Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Ayarin Motocin Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya, An...

0
Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Kan Ayarin Motocin Ofishin Jakadancin Amurka a Najeriya, An Kashe Mutane 4   Ƴan sanda a Najeriya sun ce ƴan bindiga sun kai hari kan ayarin motocin ofishin jakadancin Amurka a ƙasar, inda aka kashe mutum...

Yawan Fararen Hula da Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Sudan

0
Yawan Fararen Hula da Suka Rasa Rayukansu a Rikicin Sudan   Kungiyar likitoci a Sudan ta ce alkaluman fararen hula da suka mutu a rikicin ƙasar da ake ci gaba da yi, ya kai 822, tare da jikkata wasu mutum 3,215. Faɗan...

Adadin Kudin da Muke Buƙatar Domin Kai Kayan Agaji Sudan – MDD

0
Adadin Kudin da Muke Buƙatar Domin Kai Kayan Agaji Sudan - MDD   Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce tana buƙatar $3bn domin kai agaji zuwa Sudan. MDD ta ce ana sa ran mutum sama da rabin miliyan ne za su tsere daga...
- Advertisement -
Latest News
Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBUƁaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a Abuja