Sudan: Ƙasa ta Rufta Kan Masu Haƙar Ma’adanai
Sudan: Ƙasa ta Rufta Kan Masu Haƙar Ma'adanai
Aƙalla masu haƙar ma'adanai 10 ne suka mutu a wani hatsari da ya rutsa da su a arewacin Sudan, wasu mutum 20 na daban suka jikkata.
Kafaffen yaɗa labarai na cikin gida sun...
Ƴan Najeriya 64.3m ne Ke Fama da Yunwa – MDD
Ƴan Najeriya 64.3m ne Ke Fama da Yunwa - MDD
Ƴan Najeriya miliyan 64.3 ne aka kiyasta cewa suna fama da matsalar ƙarancin abinci, a cewar Hukumar Samar da Abinci ta Duniya.
Hukumar ta ce mutum miliyan 170 a faɗin ƙasashe...
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Jihar Bauchi
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyar Hatsarin Mota a Jihar Bauchi
Hukumar kiyaye haɗura reshen jihar Bauchi ta tabbatar da mutuwar mutum biyar da suka ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota a kan babbar hanyar Bauchi zuwa Jos kusa da...
Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya
Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya
Ƴan sanda na can suna kokarin kuɓutar da masu bauta da suka rufta a wani wurin bauta a yankin Madhya Pradesh da ke Indiya.
Mutane sun taru a wurin ne domin yin wani...
Sojoji na Fama da ƙarancin abinci: Rundunar Tsaron Botswana ta Musanta Rahoton
Sojoji na Fama da ƙarancin abinci: Rundunar Tsaron Botswana ta Musanta Rahoton
Rundunar tsaron Botswana ta musanta rahotannin da ke cewa sojojinta da aka tura zuwa arewacin Mozambique domin aikin wanzar da zaman lafiya na fama da matsalar ƙarancin abinci.
Sojojin...
Motar Gidan Yari ɗauke da Fursunoni ta Haddasa Hatsari a Jihar Osun
Motar Gidan Yari ɗauke da Fursunoni ta Haddasa Hatsari a Jihar Osun
Osun - An shiga yanayin tashin hankali da ɗar-ɗar a Osogbo, babban birnin jihar Osun ranar Alhamis yayin da wata motar gidan Yari ta haddasa hatsari a kan...
Matar Aure ta Haifi Yara Huɗu da Surikinta
Matar Aure ta Haifi Yara Huɗu da Surikinta
Wani rubutu da ya karaɗe manhajar Twitter na wata matar aure da taci amanar mijinta ya tayar da ƙura.
Matar wacce ta sakaya sunan ta a saƙon da ta turo ta bayyana cewa...
Muna Samun Nasara a Bakmut – Shugaban Ukraine
Muna Samun Nasara a Bakmut - Shugaban Ukraine
Babban hafsan sojin Ukraine ya ce suna samun nasara a ƙazamar fafatarwar da suke yi da dakarun Rasha a birnin Bakmut.
Dubban sojojin Ukraine da Rasha dai sun mutu a yaƙin ƙwace birnin...
Zambar N2.2bn: EFCC ta Sake Gurfanar da ɗan Tsohon Shugaban PDP
Zambar N2.2bn: EFCC ta Sake Gurfanar da ɗan Tsohon Shugaban PDP
Hukumar da ke Yaƙi da yi wa Tattalin Arzikin Najeriya Zagon ƙasa EFCC ta sake gurfanar da Mamman Ali, ɗa ga tsohon shugaban jam'iyyar PDP na ƙasar Ahmadu Ali,...
CBN ya Umarci Bankuna da su yi Aiki a Ranakun Asabar da Lahadi Don...
CBN ya Umarci Bankuna da su yi Aiki a Ranakun Asabar da Lahadi Don Magance Karancin Takardun Naira
Babban bankin Najeriya CBN ya umarci bankunan ƙasar da su yi aiki a yau Asabar da kuma gobe Lahadi domin tabbatar da...













