‘Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto
'Ƴan bindiga sun Hallaka Mutum 21 a Sokoto
Rahotanni Sokoto da ke yankin arewa maso yammacin Najeriya sun ce akalla mutum 21 aka kashe a...
Rami ya Rufta da Mahaka Ma’adanai a Jahar Benue, 3 Sun...
Rami ya Rufta da Mahaka Ma'adanai a Jahar Benue, 3 Sun Rasa Rayukansu
A jahar Benue, wasu mahaka ma'adanai sun hallaka yayin da suke tsaka...
WORD CUP 2016
Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa
Shugaban NITDA ya Buɗe Katafaren Ɗakin Gwaje-Gwajen Ƙirƙira na Ƙasa
Mai girma shugaban hukumar bunƙasa fasahar...
Matashi ya Rasa Ransa Sanadiyyar Faɗawa Kwata a Kano
Matashi ya Rasa Ransa Sanadiyyar Faɗawa Kwata a Kano
An gano wani matashi dan shekara 25,...
Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya
Gidan Bauta ya Rufta da Mutane a Indiya
Ƴan sanda na can suna kokarin kuɓutar da...
WRC Rally Cup
Rikicin PDP: CNJ Tanko Muhammad ya Gayyaci Alkalai Daga Jahohi 6
Rikicin PDP: CNJ Tanko Muhammad ya Gayyaci Alkalai Daga Jahohi 6
Shugaban alkalan Najeriya, Justice Tanko...
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisa ta ƙara Yawan Kuɗin Tallafin Man Fetur na Kasafin Kuɗin 2022
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisa ta ƙara Yawan Kuɗin Tallafin Man Fetur na Kasafin Kuɗin...
Soja ya Bindige Jami’in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas
Soja ya Bindige Jami'in Kwastam a Iyakar Seme Borde da ke Jahar Legas
Wani soja ya...
SPORT NEWS
CYCLING TOUR
Abduljabbar Kabara: Kotun Shari’ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari’ar
Abduljabbar Kabara: Kotun Shari'ar Musulunci ta Kano ta Dage Sauraron Shari'ar
Kotun shari'ar musulunci dake Kano ta dage sauraron shari'ar Sheikh Abduljabbar Kabara.
Alkalin kotun, Ibrahim...
Ban Mutu ba Ina nan a Raye – Jarumi Sani Garba SK
Ban Mutu ba Ina nan a Raye - Jarumi Sani Garba SK
Jarumi Sani Garba SK na masana'antar shirya fina-finan Hausa Kannywood, ya musanta rahoton...
Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a...
Muna Kira ga Hukumomin Tsaro da su Gaggauta Kama Wadanda Suke da Hannu a Kashe Matafiya Musulmai - CAN
Kungiyar kiristoci ta CAN ta bayyana...
Dakyar na Sha Yayin da Ake Zaben Fidda Gwanin Gwamnoni – Sha’aban Sharada
Dakyar na Sha Yayin da Ake Zaben Fidda Gwanin Gwamnoni - Sha'aban Sharada
Sha’aban Sharada, dan takarar gwamnan Jihar Kano, karkashin jam’iyyar APC ya bayyana...
‘Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da ‘Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara
'Yan Bindiga Sun yi Awon Gaba da 'Yan Kasuwa 50 a Jihar Zamfara
Wani abun bakin ciki ya sake samun Najeriya bayan an yi garkuwa...
TENNIS
Hukumar INEC ta Bawa Ademola Adeleke Takardar Nasarar Cin Zaɓe
Hukumar INEC ta Bawa Ademola Adeleke Takardar Nasarar Cin Zaɓe
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta mika takardar shaidan nasarar cin zaɓe ga Ademola...
‘Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar...
'Yan Sakai Sun Kashe Mutane 10 da Limamin Masallaci a Jahar Sokoto
Yan sakai, waɗanda gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal, ya haramta sun kashe wani limami...
LATEST ARTICLES
Gaza: Amurka ta Dakatar da Aika wa Isra’ila Makamai
Gaza: Amurka ta Dakatar da Aika wa Isra'ila Makamai
Amurka a makon da ya gabata ta dakatar da aika wa Isra'ila bama-bamai kan fargabar kai munanen hare-hare a birnin Rafah da ke kudancin Gaza...a cewar wani babban jami'in gwamnatin Amurka.
Jami'in...
Kungiyar ECOWAS za ta Kafa Dakarun ko-ta-Kwana Don Yaƙi da ‘Yan Ta’adda
Kungiyar ECOWAS za ta Kafa Dakarun ko-ta-Kwana Don Yaƙi da 'Yan Ta'adda
Ƙungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka Ecowas ta ce za ta kafa dakarun ko-ta-kwana domin tunkarar matsalar 'yan ta'adda masu iƙirarin jihadi da ke tayar da zaune tsaye...
Soke Harajin Tsaron Intanet: TUC ta yi Barazanar Gudanar da Zanga-Zanga
Soke Harajin Tsaron Intanet: TUC ta yi Barazanar Gudanar da Zanga-Zanga
Ƙungiyar ƙwadago ta TUC a Najeriya ta yi barazanar gudanar da gagarumar zanga-zanga tare da dakatar da al'umura a faɗin ƙasar matuƙar gwamnatin tarayya ba ta soke sabon harajin...
Kotu ta ɗaure Mutane 41 Kan Damfara ta Intanet
Kotu ta ɗaure Mutane 41 Kan Damfara ta Intanet
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a garin Onitsha a jihar Anambra, karkashin jagorancin mai shari’a S. M Shuaibu da Hauwa Inuwa ta yankewa wasu ƴan damfara ta intanet 41...
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ndume ya Caccaki Hukumar Alhazai Kan Karin Kudin Hajjin 2024
Sanata Ali Ndume ya caccaki hukumar Alhazai kan karin kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2024 da muke ciki.
Ndume ya ce karin kudin a wannan hali rashin adalci ne musamman...
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shinkafa
Gwamna Dapo Abiodun ya Rage Kaso 50 Cikin 100 na Farashin Shikafa
Gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya rage kaso 50 cikin 100 a farashin shinkafa domin ragewa al'ummar jihar wahalhalun tsadar rayuwa.
Ya ce gwamnatinsa za ta sayar da...
Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar ‘Yan Kwadago na Jihar Yobe
Karkatar da Kayan Tallafi: An Garkame Shugaban Kungiyar 'Yan Kwadago na Jihar Yobe
Shugaban kungiyar 'yan kwadago na jihar Yobe ya sake shiga cikin wani sabon rikici bayan da aka zarge shi da karkatar da kayan tallafi.
Kotu a Damaturu, babban...
Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan...
Kisan Sojoji 17: Shugaba Tinubu ya ba da Sabon Umarni ga Dattawa da Sarakunan Okuama
A yau Laraba 27 ga watan Maris aka binne sojojin da suka mutu yayin harin kwantan bauna a jihar Delta.
Shugaba Bola Tinubu ya samu halartar...
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin ‘Dan Ta’adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Dakarun Sojoji Sun Hallaka Hatsabibin 'Dan Ta'adda, Junaidu Fasagora da Mayakansa
Kasurgumin dan ta'adda a jihar Zamfara ya gamu da ajalinsa bayan dakarun sojoji sun hallaka shi da nayaƙansa.
Rundunar sojojin ta bayyana nasarar da ta samu inda ta murjushe hatsabibin...
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
Dangote ya Kaddamar da Tallafin Rabon Abinci na N15bn
A wani mataki na rage radadin talauci a tsakanin al'umma, gidauniyyar Dangote ta kaddamar da tallafin rabon abinci na kasa a jihohin kasar nan inda mutane miliyan daya suka amfana.
Alhaji Aliko...