Home SIYASA Page 107

SIYASA

Matsalar Tsaro: Sanata Ali Ndume Ya Nuna Damuwarsa Kan Shirun Shugaba Buhari

0
Matsalar Tsaro: Sanata Ali Ndume Ya Nuna Damuwarsa Kan Shirun Shugaba Buhari   Sanata Ali Ndume, ya kirayi shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya fito ya yiwa yan Najeriya jawabi. Sanatan APC yace bai kamata Buhari ya yi gum da bakinsa a lokacin...

Bayan Nada Sabon Shugaba a PDP: Kotu ta Dawo da Secondus Kan Kujerarsa

0
Bayan Nada Sabon Shugaba a PDP: Kotu ta Dawo da Secondus Kan Kujerarsa   Wata babbar kotu a jahar Kebbi ta soke umarnin dakatarwa, tace Uche Secondus ya koma kan kujerarsa ta shugaban PDP. Alkalin kotun, mai shari'a Nusrat Umar, itace ta...

Goodluck Jonathan ya Zama Shugaban Jami’ar Cavendish ta Kasar Uganda

0
Goodluck Jonathan ya Zama Shugaban Jami'ar Cavendish ta Kasar Uganda   Tsohom shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya zama shugaban jami'ar Cavendish ta kasar Uganda. Tsohon shugaban ya zama mutum na uku da zai jagoranci jami'ar tun bayan da aka kafa ta. Rahotanni sun...

Jam’iyyar PDP ta Nada Sabon Shugaban Jam’iyyar na kasa

0
Jam'iyyar PDP ta Nada Sabon Shugaban Jam'iyyar na kasa   FCT, Abuja - Bayan kwanaki biyu ana dambarwa kan shugabancin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, an nada mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa (kudu), Yemi Akinwonmi a matsayin mukadashin shugaba. Mai...

GEEP 2.0: Gwamnatin Tarayya Tayi Sabon Shirin Tsarin TraderMoni, MarketMoni da FarmerMoni

0
GEEP 2.0: Gwamnatin Tarayya Tayi Sabon Shirin Tsarin TraderMoni, MarketMoni da FarmerMoni   Gwamnatin Muhammadu Buhari ta shigo da sabon samfurin tsari na GEEP 2.0. Marasa karfi za su amfana da TraderMoni, MarketMoni, da kuma FarmerMoni. An kuma kara kudin da ake rabawa...

Tin 2015: Gwamna Ganduje da Rabi’u Kwankwaso Sun Hadu

0
Tin 2015: Gwamna Ganduje da Rabi'u Kwankwaso Sun Hadu   Abokan siyasa da suka zama abokan hamayya sun sake haduwa da juna. Kwankwaso ya kasance maigidan Ganduje na tsawon shekaru amma abubuwa suka tabarbare tsakaninsu. Jiga-jigan siyasan biyu zasu hau jirgi daya zuwa...

Gwamnonin APC Sun Yaba da Jagorancin Gwamna Zulum

0
Gwamnonin APC Sun Yaba da Jagorancin Gwamna Zulum   Kungiyar gwamnonin APC ta aike ta sakon taya murnar ranar haihuwa ga gwamna Babagana Umaru Zulum. Gwamnonin sun bayyana cewa Zulum na taka muhimmiyar rawa wajen yaki da matsalar tsaro a faɗin Najeriya. A...

Majalisar Wakilai ta Koka da Rashin Tsaro

0
Majalisar Wakilai ta Koka da Rashin Tsaro   Mambobin kungiyar marasa rinjaye a majalisar wakilai sun koka kan halin da kasar ke ciki na rashin tsaro. Sun kuma bayyana cewa 'yan Najeriya basu cancanci shiga wannan mawuyacin yanayi da suke ciki ba. A...

Canja Sheka: Femi Fani Kayode ya Caccaki Mataimakin Gwamna Matawalle, Mahdi Gusau

0
Canja Sheka: Femi Fani Kayode ya Caccaki Mataimakin Gwamna Matawalle, Mahdi Gusau   Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya caccaki mataimakin gwamnan jahar Zamfara, Mahdi Gusau. Hakan ya biyo bayan kin canja shekar da yayi daga jam’iyyar PDP zuwa APC...

Shugaba Buhari ya Magantu Kan Harin ‘Yan Bindiga a NDA

0
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Harin 'Yan Bindiga a NDA   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi martani kan harin da 'yan bindiga suka kai NDA. Ya ce, wannan ya kamata ya zama izina, ya kuma zama sanadin da zai sa a...

Labarai

Latest News
An Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha Hari